Littafi Mai Tsarki

2 Bit 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kuwa mala'iku, ko da yake sun fi su ƙarfi da iko, duk da haka, ba su ɗora musu laifi da zage-zage a gaban Ubangiji.

2 Bit 2

2 Bit 2:5-18