Littafi Mai Tsarki

2 Bit 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa halayen nan sun zama naku ne, har suna yalwata, za su sa ku kada ku yi zaman banza, ko marasa amfani a wajen sanin Ubangijinmu Yesu Almasihu.

2 Bit 1

2 Bit 1:1-15