Littafi Mai Tsarki

2 Bit 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin ba wani annabcin da ya taɓa samuwa ta nufin mutum, sai dai mutane ne Ruhu Mai Tsarki yake izawa, Allah yana magana ta bakinsu.

2 Bit 1

2 Bit 1:12-21