Littafi Mai Tsarki

2 Bit 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin sa'ad da Allah Uba ya girmama shi, ya kuma ɗaukaka shi, sai murya ta zo masa daga mafificiyar ɗaukaka cewa, “Wannan shi ne Ɗana ƙaunataccena, wanda nake farin ciki da shi ƙwarai,”

2 Bit 1

2 Bit 1:15-21