Littafi Mai Tsarki

1 Yah 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mun sani, mun kuma gaskata ƙaunar da Allah yake yi mana. Allah shi ne ƙauna wanda yake a dawwame cikin kauna kuwa, ya dawwama a cikin Allah ke nan, Allah kuma a cikinsa.

1 Yah 4

1 Yah 4:14-21