Littafi Mai Tsarki

1 Yah 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka ƙauna take, wato, ba mu ne muka ƙaunaci Allah ba, sai dai shi ne ya ƙaunace mu, ya aiko Ɗansa, hadayar sulhu saboda a gafarta zunubanmu.

1 Yah 4

1 Yah 4:1-15