Littafi Mai Tsarki

1 Yah 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda yake haifaffen Allah, ba yakan aikata zunubi ba, domin irinsa yana a cikinsa a zaune, ba yakan aikata zunubi ba, da yake shi haifaffen Allah ne.

1 Yah 3

1 Yah 3:6-12