Littafi Mai Tsarki

1 Yah 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau sabon umarni nake rubuto muku, wanda yake tabbatacce ga Almasihu, da kuma gare ku, domin duhu yana shuɗewa, hakikanin haske kuma yana haskakawa.

1 Yah 2

1 Yah 2:4-12