Littafi Mai Tsarki

1 Yah 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku dattawa, ina rubuto muku ne domin kun san shi, shi wanda yake tun fil'azal. Ya ku samari, ina rubuto muku ne domin kun ci nasara a kan Mugun nan. Ya ku 'yan yara, ina rubuto muku ne domin kun san Uba.

1 Yah 2

1 Yah 2:3-16