Littafi Mai Tsarki

1 Yah 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'ya'yana ƙanana, ina rubuto muku wannan ne domin kada ku yi zunubi. In kuwa wani ya yi zunubi, muna da Mai Taimako a gun Uba, wato, Yesu Almasihu mai adalci.

1 Yah 2

1 Yah 2:1-4