Littafi Mai Tsarki

1 Bit 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku natsu, ku kuma zauna a faɗake. Magabcinku Iblis yana zazzāgawa kamar zaki mai ruri, yana neman wanda zai lanƙwame.

1 Bit 5

1 Bit 5:2-11