Littafi Mai Tsarki

1 Bit 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na rubuto muku wasiƙar nan a taƙaice ta hannun Sila, ɗan'uwa mai aminci, a yadda na ɗauke shi, domin in yi muku gargaɗi, in kuma sanar da ku, cewa wannan shi ne alherin Allah na gaske, ku tsaya a gare shi da ƙarfi.

1 Bit 5

1 Bit 5:4-14