Littafi Mai Tsarki

1 Bit 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kamar yadda Saratu ta bi Ibrahim, tana kiransa ubangijinta. Ku kuma 'ya'yanta ne muddin kuna aiki nagari, ba kwa yarda wani abu ya tsorata ku.

1 Bit 3

1 Bit 3:1-12