Littafi Mai Tsarki

1 Bit 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai dai ya zama na hali, da kuma kyan nan marar dushewa na tawali'u da natsuwa. Wannan kuwa abu ne mai martaba ƙwarai a gun Allah.

1 Bit 3

1 Bit 3:1-14