Littafi Mai Tsarki

1 Bit 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin Almasihu ma ya mutu sau ɗaya tak ba ƙari, domin kawar da zunubanmu, mai adalci saboda marasa adalci, domin ya kai mu ga Allah. An kashe shi a jiki, amma an rayar da shi a ruhu.

1 Bit 3

1 Bit 3:14-22