Littafi Mai Tsarki

1 Bit 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gare ku, ku da kuka ba da gaskiya kuwa, shi ɗaukakakke ne. Amma ga waɗanda suka ƙi gaskatawa, to,“Dutsen da magina suka ƙi,Shi ne ya zama mafificin dutsen gini,”

1 Bit 2

1 Bit 2:1-14