Littafi Mai Tsarki

1 Bit 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina abin taƙama don kun yi haƙuri in kun sha dūka a kan laifin da kuka yi? Amma, in kun yi aiki nagari kuka sha wuya a kansa, kuka kuma haƙura, to shi ne abin karɓa ga Allah.

1 Bit 2

1 Bit 2:16-25