Littafi Mai Tsarki

1 Bit 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi zaman 'yanci, sai dai kada ku fake a bayan 'yancin nan naku, ku yi mugunta. Amma ku yi zaman bayin Allah.

1 Bit 2

1 Bit 2:6-25