Littafi Mai Tsarki

1 Bit 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi halin yabo a cikin al'ummai, don duk sa'ad da suke kushenku, cewa ku mugaye ne, sai su ga kyawawan ayyukanku, har su ɗaukaka Allah a ran da alheri ya sauko musu.

1 Bit 2

1 Bit 2:8-22