Littafi Mai Tsarki

1 Bit 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake ba ku taɓa ganinsa ba, kuna ƙaunarsa. Ko da yake ba kwa ganinsa a yanzu, duk da haka kuna gaskatawa da shi, kuna farin ciki matuƙa, wanda ya fi gaban ambato,

1 Bit 1

1 Bit 1:7-9