Littafi Mai Tsarki

1 Bit 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An dai bayyana musu, cewa ba kansu suke bauta wa ba, ku suke bauta wa, a game da abubuwan da masu yi muku bishara, ta ikon Ruhu Mai Tsarki, wanda aka aiko daga sama suka samar da ku a yanzu. Su ne kuwa abubuwan da mala'iku suke ɗokin gani.

1 Bit 1

1 Bit 1:3-20