Ubangiji ya bayyana kansa ta wurin shari'arsa mai adalci,Mugaye sun kama kansu da abubuwan da suka aikata.