Domin in iya tsayawa a gaban jama'ar Urushalima,In faɗa musu dukan abin da ya sa nake yabonka.Zan yi farin ciki saboda ka cece ni.