Idanuna sun raunana saboda wahala.Ya Ubangiji, kowace rana ina kira gare ka,Ina ta da hannuwana zuwa gare ka da addu'a!