An yashe ni a cikin matattu,Kamar waɗanda aka karkashe,Suna kuma kwance cikin kaburburansu,Waɗanda ka manta da su ɗungum,Waɗanda taimakonka ya yi musu nisa.