Masu murna ne waɗanda suka sami ƙarfinsu daga gare ka,Su waɗanda suka ƙosa su kai ziyara a Dutsen Sihiyona.