Ka zo ka ceci kurangar inabin nanWadda kai da kanka ka dasa,Wannan ƙaramar kuranga,Ka sa ta yi girma, ta yi ƙarfi sosai!