A lokacin wahala, nakan yi addu'a ga Ubangiji,Dukan dare nakan ɗaga hannuwana sama in yi addu'a,Amma ban sami ta'aziyya ba.