Ka tuna da jama'arka waɗanda ka zaɓa su zama naka tuntuni,Ka tuna da jama'arka waɗanda ka fansa,Don su zama kabilarka.Ka tuna da Dutsen Sihiyona, inda zatinka yake!