Wanda yake yin godiya a sa'ad da yake miƙa hadayarsa, yana girmama ni,Da wanda yake yi mini biyayya kuma, zan nuna masa cetona.”