Sa'an nan zan tafi wurin bagadenka, ya Allah,Zuwa gare ka, kai wanda kake sa ni in yi murna da farin ciki,In raira waƙar yabo a gare ka da garayata,Ya Allah, Allahna!