Ga Allah wanda yake tsarona na ce,“Me ya sa ka manta da ni?Me ya sa nake ta shan wahalaSaboda muguntar maƙiyana?”