Ka daga mashin yaƙinka sama, da gatarinka,Ka yi gaba da masu fafarata.Ka faɗa mini kai ne Mai Cetona!