Har zakoki sukan rasa abinci su ji yunwa,Amma masu biyayya ga Ubangiji,Ba abu mai kyau da sukan rasa.