Ka hukunta ni dare da rana, ya Ubangiji,Ƙarfina duka ya ƙare sarai,Kamar yadda laima yake bushewa,Saboda zafin bazara.