Ko da hanyan nan ta bi ta tsakiyar duhu na mutuwa,Ba zan ji tsoro ba, ya Ubangiji,Gama kana tare da ni!Sandanka na makiyayi da kerenkaSuna kiyaye lafiyata.