Zan yabe ka a gaban babban taron jama'aSaboda abin da ka yi,A gaban dukan masu yi maka biyayya,Zan miƙa sadakokin da na alkawarta.