Zab 16:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ya Allah, ka kiyaye ni, gama na zo gare ka neman mafaka. Na ce wa Ubangiji, “Kai ne Ubangijina,Dukan kyawawan