Yana ba da rance ba ruwa,Ba ya karɓar hanci don ya yi shaidar zur a kan marar laifi.Wanda ya aikata waɗannan abubuwa ba zai taɓa fāɗuwa ba.