Na duba kewaye da ni, sai na ga ba ni da wanda zai taimake ni,Ba wanda zai kiyaye ni,Ba kuwa wanda ya kula da ni.