Zab 142:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ina kira ga Ubangiji don neman taimako,Ina roƙonsa. Na kawo masa dukan koke-kokena,Na faɗa masa dukan wahalaina.