Ka tsare ni daga son yin mugunta,Ko kuma in haɗa kai da mugaye cikin muguntarsu,Ka sa kada in taɓa yin tarayya da su a bukukuwansu!