Ka gan ni kafin a haife ni.Ka ƙididdige kwanakin da ka ƙaddara mini,Duka an rubuta su a littafinka,Tun kafin faruwar kowannensu.