Ko da yake Ubangiji yana can Sama,Duk da haka yana kulawa da masu kaɗaici.Masu girmankai kuwa ba za su iya ɓoye kansu daga gare shi ba.