Ina jiran Ubangiji,Na zaƙu ƙwarai, fiye da matsara waɗanda suke jiran ketowar alfijir,I, fiye da matsara waɗanda suke jiran ketowar alfijir.