Zab 119:145-147 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ina kira gare ka da zuciya ɗaya,Ka amsa mini, ya Ubangiji,Zan yi biyayya da umarnanka! Ina kira gare ka,Ka cece ni