Yakan girmama matar da ba ta haihuwa a gidanta,Yakan sa ta yi farin ciki ta wurin ba ta 'ya'ya.Yabo ya tabbata ga Ubangiji!