Yana jin daɗin la'antarwa, ka sa a la'anta shi!Ba ya son sa albarka, ka sa kada kowa ya sa masa albarka!