Zab 109:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ina yabonka, ya Allah, kada ka yi shiru! Mugaye da maƙaryata sun tasar mini,Suna ta faɗar ƙarairayi a kaina.