Da ma a ce masu hikimaZa su yi tunani a kan waɗannan abubuwa,Da ma kuma su yardaDa madawwamiyar ƙaunar Ubangiji.